Abinda Ya kamata namijin dazai kara aure ya dinga yiwa matarsa malam ya tsokano mata
Wannan makamin ya fadi wata magana wacce duk mai hankali indai yaji wannan maganar yasan cewa akwai adalci aciki sannan kuma akwai wasa da raha da kuma zaulaya aciki hakika wannan makamin yana da hikimar zance daman kuma indai wajen fadar irin wa’yannan abubuwan ne wannan malamin badaga nan ba
Yace a wannan zamanin sai kaga namiji wai yanajin kunya ko kuma tsoran fadawa matarsa cewa zai mara aure kai kace itace take bashi kudi
To sai dai malamin yace akwai hanyoyi masu yawan gaske wanda mazaje zasu dauka domin tabbatar da zaman lafiya a gidajen su saboda a wannan zamanin rigimar kara aure takansa wasu mazajen su rasa rayukansu daga wajen matayensu
Amma wannan abubuwan da wanan malamin ya fada sunyi kyau sosai kuma indai za’a daukesu za’aga chanja sosai akan abubuwa da suke faruwa