Adam a zango yana neman addu’ar ku saboda yarsa bata da lafiya tana cikin wani hali

Adam a zango yana neman addu’ar ku saboda yarsa bata da lafiya tana cikin wani hali.

Duk wanda yasan Adam a zango yasan yadda yake kaunar wannan yarinyar domin ta shiga ransa sosai kuma sannan ya wannan yarin yar tana da shiga rai kamar yadda yake wallafawa a shafukansa na sada zumunta zaku fahimci ba karamin kaunar wannan yarinyar yake ba

Daman kuma kowanne uba yana son yayayansa amma dai ita wannan yarinyar tana da saurin shiga irin yaran nan ne wanda suke kaunar iyayen su kuma sannan tafi shakuwa da mahaifinta

Yanzu haka dai yarinyar tana kwance akan gadon asibiti bata da lafiya kamar yadda jarumin ya cewa ina bukatar addu’ar ku saboda yarinya ta bata da lafiya kuka muna asibita

Allah ya bawa wannan yarinyar lafiya yasa kaffarene Bama itace duk wani musulmi marassa lafiya Allah Sallallahu basu lafiya amin

Leave a Comment