An Kama Bokan Da Yake Yiwa Matan Aure Wanka A Bandaki Bayan Yayi Lalata Dasu

An Kama Bokan Da Yake Yiwa Matan Aure Wanka A Bandaki Bayan Yayi Lalata Dasu.

LIKITA SHIN BAKU DA MAGANIN RAGE SHA’AWA NE, INA DAF DA AFKAWA ZINA

AƘallah cikin sati guda na sami makamantan wadannan tambayoyin guda takwas, Wanda tambayoyi 6 sun fito ne daga Maza, 2 kuma daga Mata.

Amma intattara adadin irinsu zan daga farkon shekara zuwa yau toh wallahi nima bansan adadinsu ba irin wadannan tambayoyin.

Ko shakka babu duk wanda ya dosoka da irin wannan tambayar toh alamace ta mutum yana da tsoron Allah.

Yana matukar tsoron Allah, yana kuma tsoron saɓamasa, domin wanda ke bin son zuciya bazai ma taɓa tunanin neman shawara ko mafita ba, abunda kurum zuciyarsa ta basa shi yake yi.

Shyasa yau Matasa da yawa sun kashe gobensu batare da sun san hakan ba, yayin da suka shagala zagin gazawar shugabanni…. sun mance Zina da Talauci tamkar Hanta da Jini ne, basa rabuwa, inde akwai yin kudi a agenda dinka kuma kake aikata zina toh ka dena yaudarar kanka gaskiya…

inko kaga me kudi na zina toh ka tausaya masa domin tabbas babu kokonto Arzikinsa na lahira yake cinyewa tun anan don haka sune ubangiji ya kirasu da AL-ASHQA talakawan lahira, zasu shiga wuta ma’abociyar zafi.

Leave a Comment