Ana Zargin SarKin Waka Da Cinye Milliyan 25

Ali Artwork Ya Zargi SarKin Waka Da Cinye Zunzurutun Kudade Har Naira Milliyan 25, Da Dan Takarar Shugaban Kasa A Jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar Ya Basu.

Wata Sabuwar Rigima Ta Kunno Kai Tsakanin Jaruman KannyWood, Inda Dan Wasan Barkwancin Nan Mai Suna Mazaje, Ya Zargi Dan Wasan Barkwanci Ali Artwork Da Babakere Da Kudaden Da Dan Takarar Ya Basu.

Sai Dai Bayan Da Rigimar Ta Barke A Tsakaninsu Ne, Sai Shi Ali Artwork Ya Bayyana Cewa Shima A Cikin Milliyan Ashirin Da Biyar Da’a Basu, Kwata Kwata Dubu Hamsin Ne Ta Shigo Hannunsa. Hakan Ne Yasa Yan Wasan BarKwancin Yin Rigima Da Takai Shi Kanshi SarKin Wakan Yasa Baki.

Ga Yadda Lamarin Ta Kaya.

Leave a Comment