Asin Da Asin fitaccen film ne da kamfanin Adam a Zango Suka dauki nayin kawo muku Shi a tasharsu dake Kan YouTube.
Munsan ayanzu kun shigo wannan shafinne Domin Kallon film din Asin Da Asin Season 1 Episode 9, to kusha kuruminku Yana nan akasa.
Film din Asin Da Asin ya Fara karbuwa sosai a Wajen alummar Hausawa, na Ciki da Wajen Nigeria.
Kasashe irin su Niger, Cameroon da Chad Suma duk suna Kallon film din Asin Da Asin inda a yanzu Episode 9 Jama’a ke tsumaye.
To Ku kwantar da hankalinku Asin Da Asin Season 1 Episode 9, gashinan akasa kusha Kallo Lafiya.