Auren Daushe Da Diamond Zahra Ya Zowa Jama’a a Bazata

Yanzu-Yanzu ne fitaccen jarumi kuma mai bada umarnin shirin nan mai dogon zango na Gidan Badamasi Falalu A Dorayi ya wallafa hotunan Jaruman nan na Kannywood guda 2 ; Zahra Diamond da Rabi’u Ibrahim Daushe.

Falalu din ya wallafa hakan ne a shafukan sa na sada zumunta na Instagram da kuma Facebook kamar haka:

 

Allah ya sanya alkairi, nuna mana lokacin.

Rabi’u Ibrahim Daushe @realdaushe
&
Zarah Muhd Diamond @diamond_zarah___

#GidanBadamasi
#GidanBadamasiSeason5

Auren Daushe Da Diamond Zahra
Auren Daushe Da Diamond Zahra

Gaskiyar Magana Akan Auren

 

Kamar dai yadda aka saba a Kannywood yanzu ana yin wannan sarar ta nuna za’a angwance domin jan hankalin masu kallon fim ko kuma bidiyon Waka.

Hakan ana yinsa ne domin tallata hajar shiri ko kuma waka.

Haka kuma shima Falalu din a bayaninsa ya sanya alamar dariya,hakan na nufin da gangan yake.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Leave a Comment