Kai jama’a yanzu Yanzu murja ta haukace a abuja mai yayi zafi ne.
Yanzu yanzu murja ta haukace Kai duniya nan dai akwai miliyoyin chakwakiya wani video mai dauke da chakwakiya Nasiru sarkin waka hankalin su yayi matukar tashi yadda yakamata.
Kamar dai yadda alumma masoya jaruman suke ganin a duk kasar Nan Harma da wasu rin na duniya Ana Kara baiyna yadda mat suka futo da sababbin isakance iskance a jikin su.
Harma dai Hakan Yana da nasaba da irin yadda Ake fadar cewa dai gaskiya duk wata yar iskance a wannan lokacin saboda yadda ake ganin lamarin nasu koda bawai isakancin bane gaskiya akwai kanshin gaskiya a cikin Hakan a wannan lokacin.
Turkashi shikenan dai abu kamar alamaran a masana’antar kannywood sai kaga wata sabuwa video guda daya ya yajanyo kace nace a kasar Nan Kalli yadda lamarin yake faruwa.
wacce take Kara daukar hankalin alumma masoya a yanzu ta kammamala a wannan lokacin Harma wasu suke mata fatan komawa dakin ta.