Kalli Yadda Wani Matashi Yayiwa Adam a Zango Wankin Babban Bargo Harda Kiransa Dan Kauye

Wannan matashin ya dabo da zafi saboda yadda ya dinga fadar wasu Maganganu akan jarumi Adam a zango duk wanda yaji saiya tausaya masa saboda yadda ya fadi wasu maganganu marassa toshe amma abin yazo da wani abu daban

Matashin yace ai shida ya zaci wannan jarumin ba karamin wayyaye bane amma yin wannan sakin yasa ya dawo daga rakiyarsa kuma ya fadi wasu maganganu akansa wanda hatta masoyansa basuji dadi

Shin kuna ganin jarumin zai yarda da Wannan abinda akayi masa idan kuka kalli abin ta wani fuskar zakuga ai kamar akwai raini da kuma tashin daraja mutane a maganar wannan saurayi.

 

Da yake jarumin bawai mutum ne mai son hayaniya ba baice komai ba akan wannan abin yayi shiru da bakinsa kuna ana ganin kodai zaiyi masa abinda hausawa suke cewa tsiyar nasara sai zashi gida mudai zuba ido ne namu.

Leave a Comment