Labarina Season 5 Episode 10

Labarina Series fitaccen film din Hausa ne da Saira movies Suke kawowa a tashar arewa24 da kuma shafinsu na YouTube Mai suna Saira movies.

Acikin Labarina Wanda ya gabata wato Labarina season 5 episode 9, abubuwa da dama sun faru inda ayau kuma aka saki ci gabansa wato Labarina season 5 episode 10.

Labarina Season 5 Episode 10
Labarina Season 5 Episode 10

Jama’a da dama na bibiyar wannan Shirin na Labarina musammanma a yanzu da akayi Sabuwar sumayya acikin Shirin na Labarina.

Indan Baku manta ba Nafisa Abdullahi itace sumayya acikin Labarina season 4, saidai an chanja ta da Fati Washa a season 5.

Ayanzu dai sumayya ta dawo Cikin Shirin anda Ake ta fafatawa atsakanin samarinta.

Shin Waye zai aureta a Labarina season 5. Kusha Kallo Lafiya… Labarina Season 5 Episode 10.

Leave a Comment