Shirin labarina shirine daya fito daga shahararren campanin Nan Mai suna Saira Movie fims production kano campani daya Wanda ya kere abokan gaba Baki daya Shirin labarina Shirin Mai mutukar burge masoya mutuka.
Shirin na dauke da jarumai kamar haka Alhaji Dan gaske,Hajiya Babba,Baba Dan Audu, Baba Rabi,u Presdo,Dadi Hikima,Madakwal,Sumayya, Rukayya, Umar Lukuman, da dai sauran fitattun jarumai maza da Mata.
Shirin Labarina season 5 episode 11 yana haska ko kuma Yana nuna matsayin da muhimmancin soyayya agurin masoya na gaskiya kamar Lukuman da Kuma presdo Dan Alhaji Dan Gaske.