Nasha matuƙar wahala kafin na koyi yadda ake shan taba inji fati shu’uma
Wannan maganar da wannan jarumar ta fada tasa wasu sun fara zargin wani abu akan jaruman kannywood domin daman ana sukarsu akan abubuwa da dama sai kuma gashi wanan jarumar yazo ta fadi wannan maganar kunga kenan wannan shine zaisa mutane su fara yarda akan wasu abubuwa wanda ake fada akan wannan yan kannywood
Sai dai abin hanzarin ba guduwa bafa Lallai ta fadi wannan maganar ne kan wai azahiri yadda take ba ta iya yiyuwa tana magana acikin film domin kunsan yadda ake aikin film duk tauraron cikin shirin idan ana bukatar yayi wani abu kuma bai iyaba za’a iya bashi wani lokaci domin ya koya
Tunda wannan jarumar takan yawan fitowa acikin Film ko a irin wacce batajin magana kima dai dai wata shiga ta marassa ji domin duka a fadakar da al’umma