Kotu ta Yankewa Mubarak UniquePikin Hukunci Akan Zagin Ganduje da Yayi
Yanzu Yanzun nan Kotu ta Yankewa Mubarak UniquePikin Hukunci Akan Zagin Ganduje da Yayi. BBC Hausa ta ruwaito yadda Wata kotun majistare a jihar Kano ta yi wa wasu matasa wanda suke wallafa hotunan bidiyo a dandalin sada zumunta na Tiktok da Facebook bulala ashirirn-ashirin tare da hukuncin biyan tara ta naira dubu ashirin kowannensu … Read more