SANARWA AKAN SHIRIN LABARINA SEASON 6 – Aminu Saira

SANARWA AKAN SHIRIN LABARINA SEASON 6 – Aminu Saira.

Assalamu alaikum Masoya wannan Shiri, Kamar yadda muka sanar a karshen Episode din da ya gaba cewa mun kammala Season 5. In sha Allah 16 ga Wannan watan na December Da muke ciki, zamu cigaba da kawo muku Season 6. a wuraran da muka saba Haskawa. Muna godiya Sosai a gare ku Masoya, Allah ya bar zumunci. Allah kuma ya bamu ikon fita kunyar masu Kallo.🙏❤️🌎 Saira Movies AREWA24 #LABARINA #Labarinaseries.

Aminu Saira shiya saki wannan sanarwa a shafinshi na sada zumunta.

Assalamu alaikum Masoya wannan Shiri, Kamar yadda muka sanar a karshen Episode din da ya gaba cewa mun kammala Season 5. In sha Allah 16 ga Wannan watan na December Da muke ciki, zamu cigaba da kawo muku Season 6. a wuraran da muka saba Haskawa. Muna godiya Sosai a gare ku Masoya, Allah ya bar zumunci. Allah kuma ya bamu ikon fita kunyar masu Kallo.🙏❤️🌎 Saira Movies AREWA24 #LABARINA #Labarinaseries

Leave a Comment