SarKin Waka Ya Maka Ali Artwork A kotu Bisa Zargin Cinye Kudi

SarKin Waka Ya Maka Ali Artwork (Madagwal) A Kotu Bisa Zargin Cewa SarKin Wakan Ya Cinye Milliyan Ashirin Da Biyar Da Yan Siyasa Su Basu Domin Su Raba.

Sabuwar Rigima Ta Barke Tsakanin Nazir SarKin Waka, Da Ali Artwork Tare Da Mazaje Comedian, Rigima Ta Barkene Yayin Da Aka Buga Ganganr Siyasa, Inda Rigingimu Daban Daban Su Fara Kunno Wuta Na Yan Siyasa Daga Masana’antar KannyWood.

A Cikin Satin Ne, Ayi Rigima Tsakanin Jarumi Mustapha Naburaska, Da Kuma Mawaki Dauda Rarara Kahutu, Inda Bayan Lafawar Rigimar Tasu Ce Sai Kuma Wannan Sabuwar Rigimar Ta Kunno Wuta, Tsakanin SarKin Wakan Da Kuma Ali Artwork.

Ga Dai Yadda Rigimar Tasu Ta Kaya, Duk Akan Rabon Kudin Siyasa.

Leave a Comment